Labarai
Jarumin india amitabh ya Kamu da COVID-19
Jarumi a masana’antar fina ta kasar India Amitabh Bachchan Ya kamu da cutar COVID-19 Shahararren jarumin Bollywood Amitabh Bachchan, dan shekaru 77, ya gwajin COVID-19 Sakamakon ya nuna yana dauke da cutar kuma yanzu hakan an shigar da shi asibiti yau Asabar a garinsu na Mumbai, in ji shi daya rubuta a Twitter, yace yana kira ga wadanda ke da kusanci da shi suyi gwajin na COVID19
sumayanzu haka dai yana Asibiti,” in ji Bachchan, inda ya ce tuni an gwada danginsa da ma’aikatansa kuma suna jiran sakamakon su. “Dukkanin wadanda ke da kusanci da ni a cikin kwanakin 10 na karshe ana neman su da kansu don gwada kansu!”