Labarai
Jiga jigan Nageriya na Cigaba da gangankon Zuwa Ta’aziya Gidan kwankwaso.
Yadda jiga jigan Nageriya suke turuwa Zuwa Ta’aziya Gidan tsohon sanatan Kano tsohon Gwamna tsohon Minisatan tsaro Sanata Eng Rabi’u Musa kwankwaso bisa Rasuwar mahaifinsa Musa Sale Kwankwaso
tsohon Gwamnan Jihar Borno Sanata Kashim shettima tare da Sanata Rabi’u kwankwaso
Duk a wajen Ta’aziyar Rasuwar mahaifin Sanata Rabi’u kwankwaso kawo yanzu jama da dama na cigaba da kawo ziyarar Ta’aziya Cikin harda Gwamnatin Jihar Kano Wanda ta samu wakilcin Mataimakin Gwamnan Jihar Dr Nasiru gawuna.