Lafiya
JINYA BA MUTUWA BA….
Wani Dattijo Dan Shekaru 106 Da yake dauke da Cutar Nan ta Civid-19 Dan Kasar Iran Ya Warke.
Sai Dai a Kasar Birtaniya kuma Cutar Ta CoronaVirus Na Cigaba da Yimusu Kisar Kare Dangi ga Yadda Ciwon kecin Karensa Ba Babbaka a Kasar ta Birtaniya.
Mutum 621 ne suka mutu a rana guda a Birtaniya sakamakon cutar coronavirus.
A halin yanzu, adadin wadanda suka mutu sakamakon cutar a kasar sun kai 4,934 daga 4,313 a jiya Asabar.
Mutum 47,806 ne aka tabbatar sun kamu da cutar tun bayan da ta bulla a kasar.
Ahmed T. Adam Bagas