Uncategorized

Juyin Mulki: Kanal Din Soja Assimi Giota Ya Bayyana Kansa A Matsayin Sabon Shugaban kasar Mali.

Spread the love

Kanal din soja, Assimi Giota ya bayyana kasa a matsayin shugaban kungiyar sojoji masu ceto ‘yan kasr Mali da suka yi juyin mulki.

Sojan ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar inda ya bayyana kansa a matsayin sabon shugaban kasa. MunTattaro muku cewa Saidai sojojin basu bayyana halin da tsaffin shuwagabannin da aka kama suke ciki ba.

Sanarwar ta kuma bukaci da jama’a su koma ayyukansu na yau da kullun inda suka yi gargadin kada wani ya ara lalata kayan jama’a ko na Gwamnati, sanna kada a ga wani Soja yana cin zarafin Mutane.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button