Kungiyoyi

Ka Maka Kamfanin Jaridar Sahara A Kotu Don Ka Fita Daga Zargi___Shawar Kungiyar Izala Ga Pantami.

Spread the love

Daga Kabiru Ado Muhd

Wasu yan kungiyar Izalatul bidi a wa ikamatussuna reshen jihar kano sukace suna shawartar ministan sadarwar Nigeria Dr Isah Ali fantami cewa shigar da kara kotu ne kadai zai fi saurin wanke shi daga zargin da ake masa Na siyan maka makan gidaje a Abuja.

Matasan kungiyar sukace musanta zargin kadai da Dr Isah Ali fantami yayi bazai iya gamsar da jama a ba.

Matasan kungiyar sukace a matsayin Malam Na shugabansu kuma malaminsu Na addinin musulunci yakamata ya gaggauta Neman hakkinsa a gaban kuliya wannan shine zaifi sawa suma yan kungiyar su sami nutsuwa indai ya tabbatar sharri akai masa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button