Labarai
Kabilun Nageriya hausa ce ta Farko?
A cewar rahotanni daga Wikipedia, ya zuwa shekarar 2019 an kiyasta yawan Hausawa a kasar Nageriya sun Kai kashi 27.4% /, an kuma kiyasta yawan Yarabawa zuwa 21% yayinda kabilar Igbo a 18%.
Al’ummar Hausawa, Ibo da Yarbawa sun bazu a ko’ina a fadin Najeriya. Yawancin Hausawa suna zaune a yankin Arewacin ƙasar yayin da Ibo ke zaune a yankin kudu maso gabashin ƙasar kuma Yarbawa galibi suna zaune a kudu maso yamma.
Ba a keɓance kabilu uku zuwa wuraren da yawancin mutanensu ke zaune ba. Ana iya samun Hausawa, Ibo da Yarbawa a ko’ina a cikin Najeriya. Bincike ya nuna kabilar hauwa itace kabilar mafi daraja a nahiyar Africa ta yamma…