Rahotanni
Kaje Can Hanyar Dajin Birnin Gwari Inda Ake Kashe Talakawa ka Tsare Amma Ba Kano Ba~Ganduje
Martani Ga El-rufa’i daga Fadar Gwamna Ganduje.
Abubakar Aminu Ibrahim Mai Bawa Gwamna Ganduje shawara kan sabbin kafafen Yada Zuminta Ya Bayyana Martanin na Gwamna a Shafinsa na Facebook da Twitter, yace Ai El-rufa’i Hanyar Birnin Gwari ya kamata kaje ka tsaya ba hanyar kano ba. Anata sace mutane hanyar Birnin Gwari kullum ka kasa komai, ashe kana iya zuwa patrol, sai hanyar Kano da ka raina. Banda Bata Lokaci waye zaije Kaduna ranar sallah?Wallahi abin ma abin ban haushi.
Allah ya kare mana Jihar Kano.
Wannan Shine Martani daga Fadar Ganduje.
Me Zakuce?