Labarai

Kalmar murus da Kurmus sun Jawo Mana Japa’i a kasa~ Sanata Shehu Sani

Spread the love

Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya rubuta wani shagube a shafinsa na Facebook Wanda ake zargin da abokin adawarsa yake Gwamnan jihar kaduna Malam Nasiru El Rufa’i inda Shehu ke Cewa duk wayanda suka ambachi munanan kalmomi irin su ‘Murus’ ko ‘kurmus’ ko ‘kurungus’ bayan zaben da ya gabata, su nemi gafaran Allah; dan kan munanan kalamomin su ya jawo mana japa’i a kasa.
Naku Sheikh inii Sanata Shehu Sani

Malam Nasiru El Rufa’i dai shine ya ambaci kalmar murus a Lokacin yakin neman Zaben 2019 Daya gabata..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button