Labarai

Kamfanin Sadarwa Na MTN Ya Samarwa Asibiti Kayan Aiki.

Spread the love

Kamfanin sadarwar nan na kasar Afrika ta kudu MTN ya samarwa Asibitin yanda sanda dake ikoyi Kayan aiki.

Sakataren kamfanin na MTN A yankin ikoyi Odunayo Sanya yace ” Muna tare da jami’an tsaron yan sanda, burinmu shine samarda Kayan aiki irin wadannan don kubutarda rayukan jama’a daga mummunan rashin lafiya”

“Asibitin yan sanda dake ikoyi yankinmu ce, muna fatar sakamkon wannan tallafi fannin lafiyan wannan Asibiti zai ingantu”

A lokacinda yake karbar tallafin, Mr Abiodun Sobowole na jam’iyyar APC Yayiwa kamfanin sadarwa na MTN Godiya.

Yace ” Muna Yiwa kamfanin MTN Godiya bisa wannan tallafi, kuma muna fatar ganin wadannan Kayan aiki sun taimaka wurin kawo sauyi a fannin lafiyar wannan Asibiti”

Daga Abdullahi Muhammad Maiyama

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button