Al'adu

Kan Sarautar Zazzau Karatun El rufa’i ya dawo baya, wani bawan allah ya tura masa sabon littafi a Twitter kuma El rufa’in yace littafin zai zama na hudu A cikin karatunsa..

Spread the love

Cigaba da karance karancen littafin domi gano sarkin da zai bunkasa darajar masarautar Zazzau wani bawan allah ya turawa Gwamna Nasiru El’rufa’i wani Sabon littafi inda ya bukaci Gwamna ya karanta littafin shima zai taimaka masa cikin Sauri kuwa El rufa’i yace Na gode sosai @ Sani dtee shin littafin zai samu cikin Gaggawa kuma – Zai iya zama littafi na huɗu? Wannan yana kama da baƙunci a cikin tarihi, ilimin halayyar jama’a, siyasa da falsafa! – @elrufai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button