Labarai

Kanawa Murna Ta Koma Ciki, Manyan Kantunan Da Gwamnati Zata Bayyana Ne Kawai Zasu Bude Ranakun Litinin Da Alhamis.

Spread the love

Daga Sabiu Danmudi Alkanawi

A Wata Takarda Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Fita Ta Ce Manyan Kantunan Siyayya Ne Kawai Zasu Bude A Kano Ranakun Litinin Da Alhamis, Amma Kasuwanni Zasu Kasance A Rufe. Suma Kuma Kantinan Sai Wadanda Ta Aminta Dasu. Nan Gaba Gwamnati Zata Bayyana Kantunan Da Za A Bude A Gidajen Rediyon Dake Kano.

Sanarwar Ta Ce Gwamna Ganduje Ya Zabi Kasuwannin ‘Yan Kaba Da Na’ibawa ‘Yan Lemo Su Yi Harkoki A Ranakun Litinin Da Alhamis Daga karfe 10:00 zuwa 4:00.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button