Labarai
Karku ce da matasa su dawo da abincin da suka kwashe domin wata Kila sun saka Masa guba ~Shehu sani
Batun dawo da abincin da matasa Suka kwashe ga Gwamnati Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Sanata Shehu sani yace da Gwamnatin Karku nemi matasa su dawo da kayan da suka wawashe, domin Suma watakila masu satar kayan sun sanya musu guba.