Labarai

Karku, Zomun Ziyarar, Sallah-Buhari Ga ministocin sa

Spread the love

Dukkannin ministoci da, Gwamnonin Nigeria Kada su kawo Mun Ziyarar, Sallah.
Inji Garba Shehu Mai Magana da yawun Buhari.

Shugaba, Buhari ya Hana, kai Masa Ziyarar Sallah, a Ranar idi ko Ranakun bukukuwan Sallah, a Cewar Garba Shehu, Hakan Yazama Wajibi sakamakon kauracewa abubuwa da ka Iya haifar da yaduwar Cutar korona.

Shugaba Buhari zai yi sallar idi ne a, gidan sa dake Mahaifar sa daura, tare da Iyalan sa, kamar yadda Mr. Shehu ya Bayyana.
Ko a, Karamar Sallah Ma Shugaban bai karbi bakuncin mukarraban gwamnatin sa, kamar yanda ya saba ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button