Labarai
Karon Farko an yakema mai fyade al’aurarsa…
A safiyar jiya laraba wata kotu dake kasar Somalia ta fara zartar da hukunci ga masu aikata fyaɗe ga Mata.
Alaƙalin yace wannan Matakin daya ɗauka yayi hakanne domin yazama izina ga masu tunanin aikata irin wannan mummunan laifin na rashin imani
Wata jarida dake ƙasar ta wallafa labarin a Twitter biyo bayan zartar da hukuncin
Alƙalin ya yankewa Matasan guda biyu hukuncin Yanke Al’aurarsu ta hanyar dandatsa, ankama matasan biyu da laifin yiwa yarinya ƙarama fyaɗe a ƙasar.
Shin masu karatu kuna goyan bayan irin wannan Matakin da Alƙalin ya ɗauka??
Daga Haidar H Hasheem Kano