Rahotanni
Kasar Nijar Zata Fara Saidawa Najeriya Tataccen Man Fetur.
Nidai Wallahi a Wajena Abin Kunyane Domin Kasar Nijar Batai Shekara 20 Da Samin Man feturba.
Najeriya ta sanya hannu a yarjejeniyar sayen man fetur daga Jamhuriyar Nijar dan wadata al’ummarta da shi.
Daga Umar Gaya