Kasashen Ketare
Kasashe 5 da Sukafi Yawan Masu Corona Virus a Duniya….

Daga Ahmed T. Adam Bagas.
Kasashe 5 dake da Rabin Masu dauke da Corona Virus Na Duniya, Kamar yadda Jami’ar Johns Hopkings tafitar da Taswirar Cewa Akwai Sama da Mutane Miliyan 7 dake dauke da Cutar a Duniya Kasashen da Suke da mafi yawan Masu Cutar Sune Kamar Haka;-
Amuruka milin 1 da dubu 900)
Brizil. 700,000
Rasha. 467,073
Burtaniya. 287,621
Indiya. 257,486
Duk da cewar Kashen Sunada yawan Al’umma wanda Indiya tanada mutane Fiye da Biliyan 1.3
Amurka nada Sama da miliyan 330
Sai dai sunada bambanci Yadda ake Tsananta Gwaje-Gwajen Cutar A Kasa shen Inda Murika tafi Yawaita Gwaji Shiyasa Ake ganin Tafisu yawan Masu Cutar A Duniya.