Shugaban ƙasa mafi ƙanƙantar albashi a nahiyar Afrika

Shugaban Ƙasa Mai Karɓar Mafi ƙanƙantar Albashi A Nahiyar Afrika

Firayiministan ƙasar Ethiopia Abiy Ahmed shi ne shugaban ƙasar daya fi ƙarɓar mafi ƙanƙantar albashi a nahiyar Afrika. Duk wata yana ƙarɓar Dala Amurka 300 kimanin Naira dubu ɗari da takwas da ɗari bakwai da hamsin (₦108,750)

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *