Shugaban Ƙasar Chadi Idris Derby ya rasu.

Rundunar Sojojin ƙasar Chadi sun sanar da rasuwar Shugaban ƙasar Idris Derby sa’o’i kaɗan da suka gaba.

Sun kuma ƙara bayyana cewa ajalin nasa yazo ne sakamakon harbin da akayi masa kwanakin baya yayin gwabzawa da ƴan ta’adda a filin daga.

Rahoto: Ya’u Sule Tariwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *