Daga | Ya’u Sule Tariwa,
Gwamnatin Jihar Colorado dake ƙasar Amerika ya sanya hannu a dokar baiwa mata damar da zubar da biyu a duk loƙacin da suka yi ra’ayi.
Gwamna Jared Polis shine ya sanya hannu bisa dokar wadda ta baiwa mata damar zubar da juna biyu a duk loƙacin da suka yi ra’ayi.
Yanzu dokar ta ɗabbaka cewa zubar da ciki ya zama ra’ayi tsakanin mace da likitoci, bisa shawarwari.
An sanya hannu tare da amincewa da dokar ne bayan shafe dogon loƙaci ana murdawa akan al’amarin.
A yanzu bayan amincewa da dokar, zubar da juna biya ya zama zaɓi musamman a gundumar Colorado da sauran sassan ƙasar ta Amerika.
