Rahotanni
Kaso 90 Cikin 100 Na ‘Yan Bindiga Ba ‘Yan Najeriya Bane Bakin Haure ba~ Burtai.

Hafsan Hafsoshin Kasar Nan Laftana Janar Burtai, Ya ce Kaso Chasa’in Cikin Dari Na Barayi ‘yan Bindiga dake Kashe Kashe a Kasar Nan, ‘Yan Kasar Ne Ba Bakin Haure ba ne.
Sannan Yace Idan Ana Son Akawo karshen Matsalar Tsaro To Dole ne Farar Hula Su hada Hannu da Soja Sannan a kawo Karshen Ta’addanci a Arewa.
Burtai din Yayi Wannan Jawabin ne ga ‘Yan Jadida Bayan Sun Gana da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Gidan Gwamnati a Abuja.
Buharin Ya Gana ne da Burtai kan Matsalar Tsaro da Ya Addabi Arewa Cin Kasar Nan Musamman Arewa Maso Yammaci.
Ko Jiya Lahadi ‘Yan Ta’addan Sun Kashe Sojoji 18 a Jibia dake Jahar Katsina.
Daga Ahmed T. Adam Bagas