Kasuwanci

Da Dumi Dumi: CBN ya kara kudin ruwa zuwa kashi 17.5

Spread the love

Kwamitin tsara manufofin babban bankin Najeriya (CBN) ya daga darajar kudin ruwa (MPR), wanda ke auna yawan kudin ruwa, daga kashi 16.5 zuwa kashi 17.5, domin ya daidaita hauhawar farashin kayayyaki.

A cikin watan Disamba, hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ragu kadan daga kashi 21.47 zuwa kashi 21.34.

Ƙididdigar manufofin kuɗi (MPR) ita ce ƙimar riba ta asali a cikin tattalin arziki, duk sauran adadin ribar da ake amfani da shi a cikin tattalin arzikin an gina shi akansa.

Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin ne ya sanar da hakan ga manema labarai a ranar Talata bayan taron kwamitin a hedikwatar CBN da ke Abuja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button