Duk wanda ya cika neman bashin ranche karkashin tsarin NYIF ya gaggauta shiga Dashboard ya sabunta asusun ajiyarshi na Banki.
Da zaran ka shiga Dashboard dinka a chan kasa zaka ga inda aka rubuta UP-DATING, kana shiga zasu nuna maka ka saka sunan bankinka da lambobin bankin.
An kyautata zaton duk wanda ya sabunta asusun bankinshi zai samu tallafin.
Ku shiga wannan link din da zai kaiku Direct inda zaku saka bayananku na sirri da zai kaiku har cikin Dashboard dinku.
👇👇👇👇
Allah yasa mu amfana. Amin
A yiwa ‘yan uwa share domin su amfana.
Rubutawa ✍🏻✍🏻✍🏻
Comr Abba Sani Pantami
National Chairman Of “Arewa Media Writers Association”.
Yes
Ibrahim Abdullahi
1 million