Ta faru ta kare, domin kuwa Gwamnatin Nijeriya ta rufe neman karbar ranchen kudi karo na biyu a tsarin Loan Covid-19

…Sun fara yiwa mutane Approval tun makon da ya gabata.

Gwamnatin Nijeriya ta rufe neman karbar bashin ranchen kudi karo na Biyu a karkashin tsarin Loan Covid-19.

Zuwa yanzu Gwamnatin Nijeriya ta tallafawa miliyoyin mutane karkashin tsarin.

Sun fara yiwa mutane Approval tun makon da ya gabata, zasu cigaba da yiwa wa yanda suka nemi ranchen Approval a kowanne lokaci.

Ya kamata kowa ya saka ido akan duk sakon da ya shigo wayoyinku.

Muna Addu’ar Allah yasa mu Amfana da tsarin. Amin

Daga Comr Abba Sani Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *