Kasuwanci

Kasuwar Mararaban Abuja da Jihar Nasarawa na cigaba da Sayarda Kayan Abinci Kamar yadda aka saba..

Spread the love

Wa’yan nan hotuna da Kuke gani na kasuwar abinci ne Mai Suna Ta’al Market wacce akafi Sani da New Orange market Dake mararaban Abuja da Jihar Nasarawa ita wannan kasuwa ce ta ko wanne nau’in na Kayan Abinci Kuma kasuwace data shahara sayar da kayan abinci Kan farashin Mai rahusa anan gefen Abuja da wani sashi na Kewayen Jihar Nasarawa mazauna Yankin Abuja da Jihar Nasarawa suna matukar Jin dadin wannan kasuwa musamman a wannan Lokaci na Zaman gida Sakamakon Annobar COVID19 domin Kayan Abincin ba’a tsawalla tsadarsa ba Kamar yadda Wasu kasuwani sukeyi a wani sashi na Arewacin Nageriya…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button