Kunne Ya Girmi Kaka
Katsinawa Ashe Da Kuma Kun Dan Taba Kauyanci.
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Sarkin Katsina Muhammadu Dikko dashi da tawagarsa a loƙacin da suke kallon hasken wuta saboda burgesu da yayi a Hyde Park Landan a shekarar 1933.