Labarai
Kawo yanzu Gwamnatinmu ta kwato kudi Bilyan dari bakwai 700bn daga ‘yan rashawa
Ministar Kudi da Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren Nageriya Zainab Ahmed shansuna a ranar Talata ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta gano sama da Naira Biliyan 700 daga hanyoyin kwanton baunar binciken sirrin su Misis Ahmed ta bayyana hakan ne lokacin da take zantawa da manema labarai a taron kasa kan manufofi da mahimmancin binciken sirri.
A cewar ta gwamnatin ta iya kwato makuddan kudaden daga ayyukan masu fallasa bayanan sirrin wadanda gabatar tare da ikirarin cin hanci da rashawa