Labarai
Kawo Yanzu Na Kwato 59.16Bn Daga Hannun Barayin Najeriya-Ministan Shari’a Malami.
Ministan Shari’a Abubakar malami SAN yace yanzu haka Ma’aikatar sa ta Shari’a karkashin jagorancinsa kawo yanzu sun kwato Bilyoyin dalolin naira daga hannun barayin Gwamnati sun kai dollars amurka $779,495,900.00 wanda yayi daidai kudin Najeriya Bilyan N59,163,029,949.46.