Labarai
Kayan Gwari A Logos Jiya Buhun albasa dubu N8,000 Ayau kuma N20,000-21000_22000
Ga yadda Farashin kayakkin abincin ayau a garin Lagos Kasuwar mile12 ya Kasance.
Tattasai
Shekaran jiya
Solo 6500-6000
Ayau 1700-16000
Tarugu
Shekaran jiya
Solo 12000-11000
Ayau 19000-20000
Buhu
Shekaran jiya
12000-11000
Ayau
19000-20000
Buhu
12000-11000
Ayau 24000-23000
Shambo
Shekaran jiya
Buhu
8000-9000
Ayau
20000-19000
Solo
Shekaran jiya
6500-7000
Ayau
15000-14000
Albasa
Shekaran jiya
8000-9000
Ayau
20000-21000_22000
Tumatir
shekaran jiya
Kiras
1800-2000
Kwando
5000-6000
Ayau
Kirasa
3000-3500
Kwando
8000-9000-10000
Shinkafa
Satin Daya fita
45000 Yar Hausa
Ayau
47000
Wake
40000
Masara 25000
Yau kenan insha Allah zamuje sabuntawa in Hali yayi
Allah yasa wannan Abu yayi tasirin da ake fata.