• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Kimiya Da Fasaha

Matakan Tsaron Computer Kashi Na Biyu

Sabiu1 by Sabiu1
June 8, 2020
in Kimiya Da Fasaha
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu shawarwari akan tsaron na’ura (2)

Ana yi wa mutane kutse ta hanyoyi da dama, ya dai danganta ga abunda akeson yi wa kutsen ne. Ga wasu shwarwari da ya kamata mu bi don kare kawunanmu daga fadawa tarkonsu:

  1. Ka koyi rike sirri
    Ka ajiye sirrukanka wadanda za’a iya yi maka kutse da su (sensitive information) a sirrance. Sensitive information sune kamar credit card numbers, passwords, date of birth, security questions/answers, OTPs da sauransu. Wani lokacin sai kaga mutum ya sayar da na’urarsa kuma akwai wadannan sensitive information din a ciki, ko kuwa yana bawa wasu su kai tsaye, ko barinsu wasu suna gani a fili. A zahirin gaskiya wannan kuskure ne.
  2. Kada ka ajiye sirrukanka kara zube
    Abun nufi anan shine kada ka ajiye sensitive information a na’urarka kara zube ba tare da ka sanya wasu dabarun boyewa ba kamar encryption, sanya password wajen bude su da sauransu. A shawarce ka nemi takarda ka rubuta copy na su zai fi akan ajiye su a cikin na’urarka.
  3. Kada ka kasance mai yin amfani da lambobin sirri masu sauki
    Wannan kuma shine ruwan dare. Misali: 12345, 0000, ranar haihuwa, sunanka, sunan yarinyarka dss wadannan sune misalan lambobin sirri masu saukin canka wanda mafi yawan wadanda suke amfani da su mata ne. Ka kasance mai sanya lambobin sirri masu tsauri hade da symbols, capital/small letters, numbers dss.
  4. Kada ka kasance mai saurin sanya duk wata manhaja a cikin na’urarka
    Akwai manhajoji masu hatsari wadanda suke yawo a yanar gizo, wanda kuma yawanci mutane suke fadawa tarkonsu ta hanyar sauke su a cikin na’urorinsu. Kayi hankali da wannan, hakan yana jawowa manyan kamfanoni ma barazana mai tsauri, kuma yayi sanadiyyar sanya mutane da dama cikin hatsari.
  5. Ka rinka kulle wi-fi, bluetooth, location din na’urarka idan baka amfani da su
    Akan iya shiga na’urarka ta wadannan hanyoyi ko da baka sani ba. Ka rinka kulle su (turn off) idan baka amfani da su domin gujewa fadawa tarko.
  6. Kayi hankali yayinda ka shiga yanar gizo
    Ba kowane link zaka rinka latsawa yayinda kake browsing a yanar gizo ba. Wani lokaci akan iya tura maka link ta facebook, email, whatsapp ko kuma ka gani a wani website ana cewa ka danna ka shiga, idan kuma lamarin yazo da tsautsayi sai a samu matsala. Kayi hankali sosai da irin wadannan domin suna da matukar hatsari, yanar gizo duniya ce wacce ta tara mugaye da muminai wadanda bazaka iya banbance su ba.

Idan har muka bi wadannan shawarwarin da wasu ma, Insha Allahu zamu iya rage saukin yi mana kutse da akeyi da kuma damfara wanda ta zama ruwan dare a yanzu.

Allah ya kare mu, ameen.

Mohiddeen Ahmad
8th June, 2020

Previous Post

An sace Tiriliyan biyar cikin Shekaru biyar 5 na APC

Next Post

BINCIKEN KWAKWAF AA Rano Foundation..

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

BINCIKEN KWAKWAF AA Rano Foundation..

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

July 19, 2022
Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

July 14, 2022
Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

August 3, 2022
Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

July 15, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14  a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14 a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

August 16, 2022
DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

August 16, 2022
Gwamnonin za su gana a ranar Laraba domin tattauna matsalar tattalin arzikin da ‘yan Najeriya ke ciki

Gwamnonin za su gana a ranar Laraba domin tattauna matsalar tattalin arzikin da ‘yan Najeriya ke ciki

August 16, 2022
Da ‘dumi’dumi: Shekarau yayi watsi da tayin da Atiku yayi masa na komawa jam’iyar PDP.

Da ‘dumi’dumi: Shekarau yayi watsi da tayin da Atiku yayi masa na komawa jam’iyar PDP.

August 16, 2022

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14  a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14 a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

August 16, 2022
DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

August 16, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.

No Result
View All Result

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.