Rahotanni

Kisan Dalibin Najeriya A Kasar Northern Cyprus: Sanata Shehu Sani Ya Baiwa Iyaye Shawarar Su Dakata Da Kai ‘Ya’yansu Karatu Kasar Waje.

Spread the love

Rahoton kisan dalibin Najeriya, Ibrahim Khaleel dan shekaru 25 a kasar Northern Cyprus da wasu karin dalibai 100 ya dauki hankula inda ‘yan Najeriya ke ta mayar da martani kala-kala.

Sanata Shehu Sani ya baiwa iyaye shawarar su rika barin ‘ya’yansu na karatu a Najeriya saboda Yanzu Duniya rikice-rikice sun mata yawa ga kiyayya.

Sanata Sani yace duk da Najeriyar ma bata tsira bane daga wannan tashe-tashen hankula amma dai a rika barin yara na karatu a gida zuwa matakin Digiri na farko akalla kamin ganin yanda al’amura zasu kasance.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button