Siyasa

Ko Gwamnatin Ganduje da Buhari Suna Takun saka?

Spread the love

Ko Akwai Takun Saka Tsakanin Shugaba Buhari da Gwamna ganduje na jihar kano?
masu Karatu nata cece kuce game da dangantakar Gwamnatin jihar kano da Gwamnatin tarayya wasu nacewa lallai akwai takun saka da rashin fahimtar juna  Tsakanin gwamnatocin biyutun bayan Lokacin da Gwamnatin tarayya tace bazata bawa Gwamnatin jihar kano 15Bn na Tallafin corona da Gwamnatin ta jihar kano din nema a hannun Gwamnatin tarayya ba ake ta samun rashin jituwa..


inda ita Gwamnatin tarayyar tace kayan Tallafin abinci kawai zata iya kai jihar kano amma bazata iya basu kudi kai tsaye Cash ba dukda cewa ita Gwamnatin tarayya ta bawa Gwamnatin jihar lagos 10bn amma sam ta hana jihar kano wasu na ganin hakan bashi rasa na saba da zargin Gwamnan Jihar ta kano da aikata rashawa musamman lokacin da aka nuna gwamnan a wani Bidiyo yana sunkuma dalolin amurka a aljihun Babbar rigarsa…


Ansha Musayar kalamai marasa dadi tsakanin mabiya magoya bayan Gwamna ganduje da kuma magoya bayan shugaba Buhari amma dai haryanzu ba’aji wata magana daga bakin Shugaban buhari ko Ganduje ba sai dai ajiyane dai Gwamnatin tarayya bayarda Umarnin ragewa tare da saukakama al’umma dokar hana Zirga Zirga A Jihar ta Kano amma kuma Sai akajiyo shi Gwamnatin jihar kano karkashin Jagorancin Gwamna ganduje yace haryanzu dokar hana zirga Zirga Tana nan daram dam a jihar kano babu abinda ya canja kamar yadda aka saba…

Wasu na Ganin Takun sakar dake Tsakanin Gwamnatin tarayya da Gwamnatin Jihar kano ne yasa haka…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button