Ko Kasan Masallaci Na Farko Da Macce Ta Gina A Turkey?

Spread the love

Masallacin Sakirin dake birnin Istanbul babban birnin kasar Turkey masallaci ne da mace ta Gina.

Wannan masallaci ne da aka kayartadashi da Kayan ado, kala Kala.

Wannan masallaci shekarunsa hudu da ginawa, wanda ake tsammanin shine masallaci na farko da mace ta Gina a kasar ta turkey.

Akwai rahotanni dake nunarda cewa wannan masallaci shine mafi kayatuwa, dakuma Kayan kayatarwa na zamani a kasar Turkey.

Daga Abdullahi Muhammad Maiyama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *