Tsaro
Ko kun San cewa Haryanzu Nageriya CE mafi Arhar Man Fetir a kasashen Africa ta Yamma.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu Na ci Gaba Da Karin farashin man Fetir tin Bayan lokacin Da ya Zama shugaban kasar Nageriya
Sai Dai al’umma Na cikin kuncin Rayuwa tun Bayan hawansa Mulki sakamakon talauci Da Tashi Farashin kayan Abinci Da gwamnatin ta haifar.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu Tasha cewa haryanzu Nageriya CE kasa mafi Arhar man Fetir musamman a martanin gwamnatin Ga Jam’iyyar Adawa ta PDP.
Mun kawo Maku farashin
Ga jaddawalin farashin wasu kasashen Africa ta Yamma.
Masar 0.28 0.28 USD/Lita
Najeriya 0.54 0.39 USD/Lita
Ghana 0.83 0.91 USD/Lita
Sudan 1.05 1.05 USD/Lita
Tanzaniya 1.15 1.19 USD/Lita
Kenya 1.47 1.47 USD/Lita
Zimbabwe 1.53 1.6 USD/Lita
Afirka ta Kudu 1.55 1.3 USD/Lita