Siyasa

Ko Kun San Dalilin Dayasa America Sukafi Kowacce Kasa Masu Dauke Da Cutar Coronavirus? Inji Trump

Spread the love

Daga Haidar H Hasheem Kano

Shugaban kasar America Donald Trump ya wallafa a shafinsa na twitter da Facebook a jiya laraba, inda yace kasar ta America ta zarce kowacce kasa masu dauke da cutar ta Corona Virus.

Yace dalilin dayasa shine kasar tasa tanada guraren gwada masu dauke da cutar da yawa, kuma ta zarce kowacce kasa karfi wajen binciko marasa lafiyar.

Biyo bayan wannan dalilin shiya sanya kukaga yawan nasu ya zarce kowacce kasa a duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button