Al'adu
Ko Kun San Gwamnan Da Zai Rabawa Al’ummarsa Ragunan Sallah?
Gwamna zai Rabawa Al’ummarsa Shanu da Ragunan Sallah.
Gwamnan Jahar Zamfara Hon. Dr. Bello Muhammad Matawallen Maradun Zai Tallafawa Talakawa.
Matawalle zai Raba Shanu Dari Tara da Chasa’in da Uku 993.
Da Shanu Dubu biyar da Dari shidda da sittin da biyar 5665 ga Al’ummar Jahar sa da basuda Ikon Sayan Ragunan Layya.
Matawalle ya yi wannan abin a kokarinsa Na Dai daita Talaka da mai kudi wajen Cin Naman Sallah a Jahar sa.
Ahmed T. Adam Bagas