Labarai

Ko kun san milyoyin kudin motar da sanatocin Nageriya Suke Hawa?

Spread the love

Lexus LX 570 2020, Mota ce ‘yar Zamani Wacce Kwamfanin kera motoci na Lexus Suka fitar da sabon samfurin kirarta a shekarar da Muke ciki ta 2020 yanzu Haka a sai da motar kusan Milyan dari biyu a Nageriya Kwamfanin tallace Tallace na JIJI sun wallafa a shafin su na Internet cewa yanzu Haka a Nageriya motar ta LX 570 suna sai da ita Kan Naira kusan Milyan dari biyu N199,999,999.00.
Bincikenmu ya tabbatar Mana da cewa Kaso 79 na Cikin sanatocin Nageriya wannan mota Suke Yayi a yanzu duk da cewa Ana fama da matsin talauci da barazanar tattalin Arziki da kasar take Ciki..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button