Nishadi
Ko Kun San SULTAN Na BRUNEI DARUSSALAM YA Mallaki Motocin Alfarma Sama Da Dubu Bakwai (7,000).
BRUNEI DARUSSALAM wata kasace dake kudu maso gabashin kasashen Asiya !
Sarkin Brunei HASSANAL BOLKIAH wanda yakwashe shekaru 73 a Raye, Ya mallaki motocin alfarma sama da Dubu bakwai (7000) a fadarsa.
Acikin motocin akwai kiran Motochin Alfarama { ROLLS ROYCE } har guda dari biya (500), An kiyasta cewa kudin motocin sun haura kimani Dala Miliyan Dari Biyar !
Yanzu hakadai Sarki Hassan yanada Shekaru 74 a Duniya
Daga Umar Gaya