Kunne Ya Girmi Kaka

Ko Kuna Da Labarin ‘Yar Shekara Shida (6) Ta Haihu..???

Spread the love

A Tarihin Duniya an taba yin Wata Yarinya Mai Suna Lina Medina ‘Yar Kasar Peru dake Kudandacin Amurika.

Lina Medina An Haifeta a Ranar 16- Satumba 1933, Ta Yi Rayuwa Har na Tsawon Shekaru 86 Kafin tabar Duniya.

Lina an Ganta da Ciki ne kawai Wanda har zuwa yau A tarihi ba’asan wanda yayi mata cikin ba, Iyayenta Sunyi tsammanin Jinya ce, Suka garzaya da ita Asbiti Aka dubata Aka tabbatar tana dauke da Juna 2, Lokacin Tana ‘Yar Shekaru 5 da wata 3, Tana cika Shekaru 6 ta haifi Dan Ta Namiji.

Dan Nata Sai Da ya Rayu sama da Shekaru 40 A duniya sannan ya Rasu.

Madogara: Jaridar Kasar Ce me Suna :- The San Antonio Light Newspaper ta buga Ranar 16- July 1939.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button