Labarai
Ko Kunsan Abin Da Magu Yafara Fada Bayan Da Aka Sakeshi?
Bayanin da ya fara fitowa daga bakin Sa yau bayan anbada belin Sa, tsohon shugaban hukumar EFCC Na Riko Ibrahim magu yace.
“Ciki da gaskiya Wuka bata huda shi don haka duk masu zargin Sa dawani laifi dole su fito masa da karfafan hujjojin dazasu tabbatar wa duniya cewa yayi laifin.
To ku ya kuke gani.?
Daga Kabiru Ado Muhd