Al'adu

Ko Kunsan Kabilar Da Tafi Kowacce Kabila Haiwuwar Tagwaye A Duniya?

Spread the love

SHIN KO KA SAN BABBAN BIRNIN ƳAN BIYU(TAGWAYE) NA DUNIYA ?

Ƙabilar Yoruba ita ce wacce tafi yawan adadin ƴan biyu (tagwaye) a faɗin duniya.

Garin Igbo-Ora dake jihar Oyo wanda ake yi masa laƙabi da babban birnin ƴan biyu na duniya shine yafi kowanne gari yawan adadin tagwaye a faɗin duniya domin da wuya ka je gida guda ɗaya baka samu tagwaye ba , sannan a duk haihuwa 1000 da za’ayi a garin ana samun adadin tagwayen da suka kai 158 a ciki.

Kamar yadda wani Bature ɗan ƙasar Burtaniya mai suna Patrick Nylander ya yi bincike a shekarar 1972 zuwa 1982

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button