Alqur'ani Tafarkin Tsira
Ko Kunsan Yaron Da Ya Haddace Alqur’ani Mai Girma Tun Yana Dan Shekara Uku?

ALLAHU AKBAR
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Abdurrahman Farah ɗan ƙasar Algeria shine yaron daya haddace Al-Qurani mai girma tun yana ɗan shekara 3 kacal a duniya, wanda hakan shi yasa hukumar ajiye kayayyakin tarihi ta duniya wato Guinness World Records ta karramashi a matsayin yaro mafi ƙanƙantar shekaru daya haddace Al-Qurani mai tsarki a tarihi.