Labarai

Ko Yanzu mun cimma Nasara kaso Chas’in cikin dari domin za’a gabatar da naira N200,000 amatsayin mafin karancin albashi a Nageriya ~Cewar Kungiyar kwadago NLC.

Spread the love

A ranar Litinin din da ta gabata ce kungiyar kwadagon ta dakatar da yajin aikin da ta ke shirin yi na cire tallafin man fetur da kuma rashin jituwa tsakaninta da gwamnati kan abin da zai rage tasirin manufofin. Dakatar da yajin aikin ya janyo cece-ku-ce daga wasu ‘yan Najeriya da ke zargin kwadago da sayar wa gwamnatin Tinubu Yan ci.

A cikin wannan hirar, Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya yi watsi da sukar, yana mai cewa, Labour ta samu kusan kashi 90% na bukatunta ta hanyar shawarwarin da aka yi na dakatar da yajin aikin. Ajaero ya kuma bayyana yadda NLC ta samu N200,000 da ta gabatar a matsayin sabon mafi karancin albashin da ake sa ran za a tattauna a shekara mai zuwa. Yana magana kan sauran al’amuran kasa. Nassosi:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button