Rahotanni
Ko za a kashe kowa a Arewa ba zamu daina son Buhari ba-in ji wani masoyin Buhari mai suna Auwal Sani.
Wani masoyin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari mai suna Sani Auwal(Sani daura), ya bayyana cewa ko kungiyar boko haram zasu kashe gaba daya mutanen Arewa hakan ba zai sasu su daina son shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ba.
Sani Auwal din ya bayyana cewa soyayyar dayakewa shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta fiye masa rayuwar mutanen Arewa Amfani gaba daya.
Rahotan dokin karfe TV, Daga Kabiru Ado Muhd