Labarai

Ku Aureni dan allah

Ku taimaka ku auremu kuyi jihadi, wata budurwa ta roki samari suyiwa allah da Annabi s.a.w su aureta an nuno baiwar Allah ne a wani gajeran Bidiyon tana kuka tana cewa yanzu tashin ta kenan daga bacci kuma acikin baccin nata tayi mafarki cewa tayi aure bayan ta farka kawai sai ta ganta a kan katifarta a kwance cikin dakin gidan iyayenta, har’ila yau budurwa tace ku taimaka ku auremu wallahi muna cikin matsala idan kun auremu kunyi jihadi…

ko meyasa mata ke neman mijin aure ta kafofin sada zumincin zamani?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button