Labarai

Ku Fito da Likitocin China

Spread the love

mun baku Awa 24 da kufitomana da likitochin kasar China _ A cewar jami’iyar PDP ga Gwabnatin tarayya

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Babbar jamiyyar Adawa ta PDP tace bayanan da ministan lafiya ya bayar na cewa bai San inda tawagar likitochi ta shigaba wadanda sukazo nijeriya don temakawa Wajen yaki da cutar Korona-birus
Jamiyyar PDP tace kalaman na ministan lafiya ya tayarda hankalin yan nijeriya saboda ba’asan inda tawagar ta likitochin na kasar China suka shigaba

Kakkakin jamiyyar PDP na kasa Mr kola olabandiyan yace yabawa Gwabnatin tarayya Awa 24 dasu fito da likitochin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button