Labarai
Ku Kalli yadda damuwar jihar Kaduna ta maida gashin Kan mijina ~Hadiza El’rufa’i
Uwar Gidan Gwamnan Jihar kaduna Hajiya Hadiza El-Rufai Cikin nishadi da tsokana ta rubuta a shafinta na Twitter tana Cewa Ku Dubi abin da damuwar jihar Kaduna ta yiwa gashin kan mijina kuma Shekarunmu daya dashi fa,
Hajiya Hadiza El-Rufai mace ce data saba tsokana da barkwanci a shafinta na Twitter