Labarai
Ku tuba ku Zo muyi Addinin Muslunci Kiran Boko Haram ga musilman Nageriya
Kungiyar ta’addancin Boko Haram sunyi Kira ga musilman Nageriya su tuba suji tsoron Allah su Zo a hadu ayi Addinin Allah tare a Cikin sanarwa ‘Yan Kungiyar sunce Basu da burin cigaba da kashe Al’umma idan Suka tuba Suka bi gaskiya sunyi Wannan kirane a Cikin sabon bidiyon day Suka saki Kan Batun Kisan mutun 110 a Garin zabarmari na Karamar Hukumar jere Dake jihar Borno…