Ya Allah kasa su Fuskanci Ta’addanci fiye da corona..

Spread the love

Kashe kashen talakawan arewa Jarumar fina finan hausa hadiza aliyu gabon ta koka Kan yadda shugabanni sukayi kunne uwar shegu tare da nuna damuwarsu Kan cutar Corona virus fiye da kashe kashen dake faruwa a arewacinmu na nageriya.

Jarumar ta rubuta a shafinta na Instagram cewa Ya allah ka karkato da zukatan Shugabannimu su Fuskanci matsalar kashe kashe nan kamar yadda suka sukayi a kan corona..

hakana ya tabbatar mana da cewa lamarin na damun jaruma gabon tana kuma kallon Shugabanin a matsayin wa’yanda suka fifita matsalar korona a zukatan su fiye da matsalar kashe kashe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *