Labarai
Kun saki haryar Allah Kun Kama ‘yan Siyasa Kuna Matsala Amma ‘yan Siyasa sun Gaza fidda Ku ~Shehu Sani.
Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu sani ya ce ‘yan Nageriya Kun saki hanyar Allah, kun kama hanyar shugabannin siyasa, har cewa kuke saboda wani ake cin zabe ba saboda Allah ba, baku da kudin layya amma kuna da kudin yanka raguna saboda murnar cin zabe, malaman ku har jinkirta sallah sukeyi dan jiran yansiyasa, kun apka cikin matsaloli, shugabanin naku sun gaza fiddaku, yanzu kun dawo ga Allah, sai ku jira sai mai saman bakwai da Kasan bakwai yayi hakuri, ai kun saba hakuri da shugabannin ku na shirme.
Naku
Sheikh Algwagwarmawi.