Kungiyoyi

Kungiya Yan Jarida Ta kasa Reshen Jahar Neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu Fyade a Kasar Nan.

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Kungiyar Yan Jarida Reshen Jahar neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu aikata Fyade a Jahar dama kasa baki daya, Kungiyar tace Masu aikata wannan mummunan dabi’ar Suna Cin zarafin Kananan yara ne da mata Inda sukace suma yan kasane masu yanci amma wasu gurbatattu suna cin zarafinsu ba tare da anmusu Hukunci dai dai da nasu ba.

Kungiyar tayi matukar nuna damuwarta ganin yadda Masu Fyaden ke cin karensu ba babbaka a Fadin Kasar Nan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button